iqna

IQNA

keta alfarma
Ministan al'adu da shiryarwar Musulunci:
IQNA - Ministan al'adu da jagoranci na Musulunci ya ce: Al'ummar Gaza da ake zalunta musamman yara da matasa sun shagaltu da karatun kur'ani mai tsarki a cikin baraguzan gidajensu, kuma wannan riko da kur'ani ya ba su ikon al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3490847    Ranar Watsawa : 2024/03/22

Amsar Al-Azhar ga wasikar Ayatullah Arafi:
Alkahira (IQNA) A a cikin amsar da Sheikh Al-Azhar ya aike wa wasikar daraktan makarantun hauza na kasar Iran, ya bayyana fatansa na cin mutuncin kur'ani mai tsarki da aka yi a baya-bayan nan a kasashen yammacin turai zai zama abin karfafa hadin kan kalmar musulmi da kuma matsayinsu na fuskantar kalubale.
Lambar Labari: 3489572    Ranar Watsawa : 2023/08/01

Stolckholm (IQNA) A ci gaba da tozarta kur'ani mai tsarki a kasashen Sweden da Denmark, Selvan Momika, wani dan kasar Iraki mai cike da cece-kuce, ya bukaci 'yan sandan kasar Sweden da su ba da izinin hallara a gaban ofishin jakadancin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Stockholm, domin kona kur'ani a ranar Asabar mai zuwa.
Lambar Labari: 3489534    Ranar Watsawa : 2023/07/25

Tehran (IQNA) An keta alfarma r wani masallaci a Trinidad da Tobago kuma an lalata shi.
Lambar Labari: 3487967    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) A daren jiya ne daruruwan yahudawan sahyoniyawan suka shiga harabar masallacin Annabi Ibrahim (AS) da ke madinatul Khalil a Falastinu, inda suka wulakanta wannan wuri mai tsarki tare da harzuka al'ummar Palastinu ta hanyar kade-kade da raye-raye.
Lambar Labari: 3487950    Ranar Watsawa : 2022/10/03

tEHRAN (iqna) kungiyar gwagwarmaya  ta Hamas ta bayyana duk wani mataki na daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawa  a matsayin hadari ga al'ummar Larabawa da Musulmi
Lambar Labari: 3487591    Ranar Watsawa : 2022/07/25

Tehran (IQNA) Ana ci gaba da cin mutuncin kur'ani mai tsarki a kasar Indiya saboda rashin daukar matakan da gwamnati da 'yan sandan kasar suka dauka na magance wadannan ayyuka na bangaranci da tada hankali.
Lambar Labari: 3487500    Ranar Watsawa : 2022/07/03

Tehran (IQNA) Rasmus Paludan shugaban jam'iyyar Hardline mai tsatsauran ra'ayi a kasar Denmark ya sake kona kwafin kur'ani a wasu sassan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3487289    Ranar Watsawa : 2022/05/14

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa inda ta mayar da martani kan matakin da sakataren harkokin cikin gida na Burtaniya ya dauka na sanya kungiyar cikin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486579    Ranar Watsawa : 2021/11/19

Tehran (IQNA) Isma’il Haniyya ya bayyana cewa, kulla alaka da mahukuntan Sudan suka yi da yahudawan Isra’ila, ba bisa ra’ayin jama’ar kasar suka yi haka ba.
Lambar Labari: 3485305    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, ci gaba da yin batunci da tozarci ga manzon Allah (SAW) a kasar Faransa abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3485302    Ranar Watsawa : 2020/10/25